
Allah yayi wa Mahaifiyar Dr Batare Abdulaziz rasuwa a yau Lahadi.
Za a ayi jana’izarta Masallacin Zarban dake unguwar Yan Kaba kusa da gidan Dr. Bature Abdulaziz, Qarfe 4:00pm.
Allah ya ji qanta da rahama, Allah ya kai haske kabarin ta, Ameen!
Domin samun sauran shirye-shiryen tafiyarmatasankano.com.ng 👇
Assalamualaikum everyone
Ina Sha Allah muna Nan da tabbatar da jam’iyyar matasan jahar kano, da tsare-tsare masu kayatar wa, da tabbatar da mulki na adalchi akowanne bangare.
masha Allah